Mutuwar Shugaba Idris Deby: Ko Shugabannin Afirka Za Su Darasi?

0
169

Mutuwar Shugaba Idris Deby: Ko Shugabannin Afirka Za Su Darasi?

Tare da El-Zaharadeen Umar,  A jiya talata labarin rasuwar shugaban kasar Chadi Idris Deby ta bayyana a kafafen yada labarai na duniya musamman kafafen sada zumunta, cewa Allah ya yi wa shugaban kasar rasuwa kwana daya da bayyana shi a matsayin wanda ya sake lashen zaben da aka gudanar a kasar. Wannan rasuwa tasa wanda […]

What's On Your Mind?