Fastoci 42 tare da matansu da Bishop biyu suma da matansu sai kuma sista da pasto mace suka amshi addinin Musulunci a babban dakin taron babban masallacin Abuja.
A bayanin da aka tura wa Zuma Instances Hausa ya nuna cewa an shirya musu taron ilmantarwa na kwanaki bakwai a dakin taro na babban masallacin Abuja.
Za Mu Fara Assasa Tsangayar Ilimin Likita A Aikin Ginin Jami’ar Assalam
Muna taya su murna tare da addu’ar Allah Ya tabbatar da su a Musulunci Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum.
Ga Hotunan nan kasa ku kalla.
1,074 total views, 3 views today
Be the first to comment