Bidiyo: Musa Mai Sana’a Yayi Maratani Mai Zafi Akan Karnukan Yahudawa

- Advertisement -

Jarumi min masana’antar Kannywood yayiwa daukacin musulmin duniya alhini akan masu jawa fiyayen halitta Annabi Muhammad s.a.w kalaman batanci ga tsinanu kafiran duniya.

Musa Mai Sana’a Yayi Maratani Mai Zafi Akan Karnukan Yahudawa

Wanda yayi Allah wadai da wannan irin aiki na karnukan yahudawa ya kara da kawo hujja da ayar Alkur’ani mai girma wanda yayi wannan bidiyo ne a yau.

Bidiyo: Wallahi Bazamu Taba Yafe Miki Ba Rahama Sadau Yar Aiken Yahudawa – Daga Bakin Teema Makashi

Ya wallafa wannan bidiyo ne a shafinsa na Instagram wanda zaku iya kallo.

Ga bidiyon nan kasa.

https://www.instagram.com/p/CHLKcJrhog5/

- Advertisement -