Muryar mahaifiyar budurwar da aka fasa auren ta don an yada bidiyon tsiraicinta
Subhanalillahi labari mara dadi kuma duk wanda yayi wannan abin bai kyauta ba ace saida za’ayi auren yarinya ya saki video tsaraicinta.
Ko waye wannan Allah bazai kyale shi ba kuma shima Allah zai tona masa nasa.