Bidiyo: Muneerat Abdussalam Ta Sake Dawowa Musulunci Ga wani Sabon Sako zuwa Ga Kowa Da Kowa

- Advertisement -

Muneerat Abdussalam Ta Sake Dawowa Musulunci Ga wani Sabon Sako zuwa Ga Kowa Da Kowa

Sheikh asadus islam yayi wani sabon zuwa ga kowa da kowa ba ita ba kawai wanda kuma alhamdulillahi daman mu musulmi abinda muke so shine wadanda suke bisa hanya kafirci su dawo musulunci.

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Momee Gombe Da Sunka Dauki Hankalin Jama’a

Wanda shine abin alfahari da jin dadin kowane Musulmi wanda malam yayi jan hankali da jan kunne akan masu furtawa wadan sunka musulunta wai tubabene.

Wanda duk malam yayi jan hankali sosai akan wannan ikirari da malam bahaushe yake yi.

Ga dai bidiyon nan kasa.

- Advertisement -