Mun Shirin Yi Wa Mutum Miliyan Biyu Rijista A Adamawa – APC

0
20

Mun Shirin Yi Wa Mutum Miliyan Biyu Rijista A Adamawa – APC

Daga Muh’d Shafi’u Saleh,

A shirin fara yiwa mambobi da sabbin ma su shiga jam’iyyar APC rijista, jam’iyyar ta yi fatan yiwa mutum sama da miliyan biyu, rigista a jihar Adamawa.

Mamban kwamitin rikon shugabancin jam’iyyar APC na kasa Farfesa Tahir Mamman, ya bayyana haka a Yola, lokacin da masu ruwa da tsakin jam’iyyar ke gudanar da wani taron manema labarai, ranar Asabar.

Ya ce “mu na bukatar ganin mun yiwa mutum miliyan biyu ‘yan asalin jihar Adamawa rigista, yanzu da aka fara rigistar mambobin jam’iyyar APC.

shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala lau na Nema wanann Yaro Ruwa Jallo

Ya ce, tun da farko jam’iyyar ta shirya gudanar da babban gangamin ne a Yola fadar jihar, domin amsar manyan mutanen da suka dawo jam’iyyar, bayan photo voltaic fice daga jam’iyyunsu, ya ce amma sakamakon annobar korona, photo voltaic dage gangamin.

Yayin da shi ma ya ke magana a taron sanata mai wakiltar kudancin jihar Adamawa Sanata Ishaku Abbo, wanda ya fice daga jam’iyyar PDP, ya ce ya fice ne domin bukatar bukata da ci gaban jam’ar jihar, ya ce bai fice don neman mukami ba.

Sanata Abbo ya kuma bukaci jami’an tsaro a jihar da su nisanci harkar ‘yan siyasa, lokacin da su ke gudanar da aikinsu su tabbatar photo voltaic gudanar bisa adalci.

Yayin nasa jawabin, shugaban riko na jam’iyyar APC a jihar Adamawa Ibrahim Bilal, ya bukaci magoya bayan jam’iyyar da su tabbatar photo voltaic gudanar da rigistarsu a cibiyoyin zabensu, ya ce su kuma tabbatar aikin ya cimma nasarar da ake bukata.

What's On Your Mind?