Boko Haram: MNJTF ta nemi taimakon sojojin kasar Kamaru

0
106

Dakarun hadin gwiwa na kasa da kasa da ke yaki da Boko Haram (MNJTF) ta tuntubi rundunar sojojin kasar Kamaru ta taimaka mata a yakin da ta ke yi da ‘yan ta’addan Boko Haram a Najeriya.

Wannan na cikin wata sanarwar ce da kakakin MNJTF Kwanel Muhammad Dole ya fitar a ranar Asabar kamar yadda The Punch ta ruwaito.

MNJTF ta nemi taimakon sojojin kasar Kamaru

Sanarwar ta ce kwamandan rundunar, Manjo Janar Ibrahim Yusuf ya yi wannan rokon ga Gwamna Midjiyawa Bakari yayin da ya tafi ziyarar aiki na kwana uku a Maroua a ranar Asabar.

Yusuf ya mika godiyarsa bisa taimakon da sojojin sector 1 na MNJTF suka yi wadda hakan ya taimaka wurin ayyukan sojojin har ta kai ga wasu yan taaddan solar mika wuya.

Ya ce samun goyon bayan mutanen yankin yana da muhimmanci wurin nasarar kawar da ‘yan ta’addan.

Kwamandan ya bukaci kwamandojin sojojin Najeriya da na MNJTF su rika ziyartar juna daga lokaci zuwa lokaci domin kara fahimtar juna da amfana da juna.

Kalli Hotunan Auren Dan Atiku Abubakar Da ‘Yar Malam Nuhu Ribadu

Sanarwar ta ce kwamandan rundunar, Manjo Janar Ibrahim Yusuf ya yi wannan rokon ga Gwamna Midjiyawa Bakari yayin da ya tafi ziyarar aiki na kwana uku a Maroua a ranar Asabar.

Yusuf ya mika godiyarsa bisa taimakon da sojojin sector 1 na MNJTF suka yi wadda hakan ya taimaka wurin ayyukan sojojin har ta kai ga wasu yan taaddan solar mika wuya.

Ya ce samun goyon bayan mutanen yankin yana da muhimmanci wurin nasarar kawar da ‘yan ta’addan.

Kwamandan ya bukaci kwamandojin sojojin Najeriya da na MNJTF su rika ziyartar juna daga lokaci zuwa lokaci domin kara fahimtar juna da amfana da juna.

What's On Your Mind?