Mawaki Donjazzy Ya ƙirƙiro Kungiyar Maza Masu Rowa A Nigeria Kuma shine Shuganbata

0
58

Mawaki Donjazzy Ya ƙirƙiro Kungiyar Maza Masu Rowa A Nigeria Kuma shine Shuganbata

Shahararren mawakin nan Don Jazzy ya sanya masoya da mabiyansa dariya a shafukan sada zumunta bayan ya raba katin shaida mai ban dariya a shafinsa na Instagram.

Sautin Murya : Hira da Saurayin da ya kashe budurwarsa Da Sihiri Saboda Ta Auri Wani

Mawakin ya kirkiro kungiyar kwadago mai suna Stingy Males Affiliation of Nigeria. A cewarsa, maza a cikin wannan kungiyar ba sa bayar da kudi komai kankantarta.

Don Jazzy ya ci gaba da raba katin ID wanda ke ɗauke da hotonsa da kuma bayanan kansa.

What's On Your Mind?