Yanzu Yanzu- Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Gwangwajewa Jarumin Tijjani Asase Da Kyautar Sabuwar Mota

0
153

A yau dai ne cikin daren nan munkayi kichibis da wani labari wanda dauda kahutu rarara ya baiwa jarumin fina finai nan Tijjani assasi da sabuwa mota ta jindadi.

Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Gwangwajewa Jarumin Tijjani Asase Da Kyautar Sabuwar Mota

Wanda mun samu wannan labari ne a shafin rarara a kafa sada zumunta kamar haka.

Bidiyo: Rahama Sadau Ta Gana Da Kwamishinan Fina Finai Na Quebec ta kasar Canada Akan wani Film Da zata Shirya

“CHAIRMAN DAUDA KAHUTU RARARA KENAN, A LOKACIN DA YAKE BAWA TIJJANI ASASE KYAUTAR MOTA KIRAR MATRIX, MUNAI MAKA MURNA ALLAH YA TAYAKA RIKO, SHI KUMA JAMI’AR WAKA DAUDA KAHUTU RARARA, ALLAH YA KARA YALWATA ARZIKIN SA, YA KUMA RAYA ZURI’AR SA AMEEN,”

Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Gwangwajewa Jarumin Tijjani Asase Da Kyautar Sabuwar Mota

Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Gwangwajewa Jarumin Tijjani Asase Da Kyautar Sabuwar Mota

Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Ya Gwangwajewa Jarumin Tijjani Asase Da Kyautar Sabuwar Mota

What's On Your Mind?