Matsalar Tsaro: Majalisar Kasa Ta Nemi A Karfafa Bangaren Shari’a

0
93

Matsalar Tsaro: Majalisar Kasa Ta Nemi A Karfafa Bangaren Shari’a

Jagorancin majalusar kaa ta bukaci a tabbatar da karfafa bangaren shari’a na kaar nan musamman ganin yadda matsalar tsaro ke kara ta’azzara a a halin yanzu a fadin kasar nan.

Majalisar kaar ta gi wannan kiran ne ranar Laraba a yayin taron yini daya da Cibiyar Bunkaa harkar Dimokradiyya ‘Nationwide Institute of Legislatibe and Democratic Research (NILDS)’ tare da hadin gwiwar kungiyar farfado da rayiwar ‘yan fursuna ‘Prisoners Rehabilitation and Welfare Motion (PRAWA)’; suka shirya a Abuja.

NIS Ta Kafa Karin Sabbin Manyan Ofisoshi Hudu Domin Karfafa Kula Da Iyakokin Kasa

Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, wnda ya samu wakiltar Sanata Solomon Olamilekan (APC, Legas ta Yamma) y ace, “Babu wata al’umma da zata samu bunkasa ba tare da cikkaken bangaren shari’a ba mai cin gashin kansa musammna ganin karin nauyin da ke akan solar a tabbatar da zaman lafiya a tsakanin al’umma.

“Dole mu karfafa bangaren shari’a ta yadda za su samu karfin giwar yanke hukunci akan yan ta’adda a cikin gaggawa bag are da bata lokaco ba.

“Hakan zai taimaka wajen zama darasi ga sauran masu son fadawa irin wannan halin, hakan kuma zai karaffa akidar zamn kafiya a stakanin al’umma ya kuma kawo mana cigaba mai dorewa.”

A nasa jawabin, shugaban majalisar wakilai, Hon. Femi Gbajabiamila, ya nemai a gaggauta sake wa rundunar ‘yans anda fasali ya kuma bukaci a sake duba matsayin bangaren gudajen yarin kasar nan don sama musu gurbin day a dace da su.

Hin Gbajabiamila, ya samu wakilcin Hon. Ugonna Ozurigbo.

A naa jawabin, shugaban NILDS, farfesa Abubakar Sulaiman, ya bukaci a raba bangaren shari’a dga ma’aikatar Shari’a, y ace, haka zai taimaka wsajen gaggauta yanke hukunci a shari’un da ake yi a halin yanzu a bangaren na shari’ar.

What's On Your Mind?