Matsalar Tsaro: Addu’o’i Ya Kamata Mu Mayar Da Hankali A Kai -Mami

- Advertisement -

Matsalar Tsaro: Addu’o’i Ya Kamata Mu Mayar Da Hankali A Kai -Mami

Daga Abubakar Abba, Babu abin da muke bukata a a yanzu a kasar nan sai yi wa shugababanni addu’a da kuma fatan Allah ya zaunar da kasar cikin zaman lafiya. Furucin hakan ya fito ne daga bakin Magatakarda kuma shugaban Hukumar Adana Bayanan Marasa Lafiya na kasa (HRORBN) Alhaji Mohammed Ibrahim Mami a hirarsa da […]

- Advertisement -