Matashi ya mutu yana tsaka saduwa da wata Matar Aure

0
53

DAGA Aliyu Adamu Tsiga

Wani matashi da aka bayyana sunansa da Eyom dake yankin Ekori a yankin karamar hukumar Yakurr a jihar Kuro-Ribas, ya gamu da ajalinsa ne a lokacin da suke tsaka da wajoko shi da wata matar aure.

Matar ta shaidawa mijinta zata je gidan biki, inda a hanyar zuwa gidan bikin ta ratse zuwa wajen saurayin nata, wanda suka yi zasu hadu a wani kebabben gida.

Matashin dai ya shaidawa abokansa cewar ya sha wani magani na karin kuzari wanda zai gamsar da budurwar tasa da suka shirya haduwa. A yayin da suke tsaka da saduwa da juna matar ta lura saurayin ya mutu, nan da nan, ta zare jikinta ta saka kayanta ta gudu ta barshi anan.

Gwamnati Ta Hana Wani Fati Da Aka Shirya Yi Tsirara A Kaduna

Sai dai masu otal din solar gano matar a wani gidan biki bayan da abokansa suka bada shaidar abinda abokin nasu ya gaya musu, mutanan solar shaida matar suka kuma mika ta zuwa ga hukumomin ‘yan sanda, yanzu haka ana nan ana bincike.

What's On Your Mind?