Masu zanga zangar #Endsars Sunki Amincewa Da Sabuwar RundunarSWAT

0
117

Sakataren zanga-zangar ENDSARS Olufemi Sunday yace:
“Hakika shugaba Buhari ya raina hankalin mu da matsayin mu na ilimi, rushe SARS muke so yi gaba daya, rainin wayo ne a canja musu suna a dawo dasu cikin awanni 24…

“…sabbin jami’an tsaron SWAT da yace ya kawo SARS ne kawai ba kowa ba, ta yaya za’a rushe jami’an tsaro a ‘kasa da awanni 48 kuma ace har an kawo sabuwar hukuma, ba za mu daina zanga zangar ba…” ~inji Sakataren ENDSARS Olufemi Sunday.

Masu zanga zangar #Endsars Sunki Amincewa Da Sabuwar RundunarSWAT

Datti Assalafy ya kara da cewa ,wato asali wadannan mutane ba manufarsu zanga-zangar rushe SARS bane, fakewa sukayi da SARS, amma juyin juya hali suka fara RevolutionaryNow da niyyar kifar da gwamnatin Buhari, don haka sai gwamnati ta rufe ido ta dauki mataki, imba haka ba za’a ga abu marar kyau

Ngige ya ce za a iya la’akari da UTAS a madadin IPPIS wajen biyan Jami’o’i

Allah Ya sauwake

What's On Your Mind?