MUSIC: Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci

- Advertisement -

Masoyi Majinyaci by Hamisu Breaker

Wannan Ma Wata Sabuwar Waka ce Wadda Mawaki Hamisu Breaker mai jarumar mata ya rera, Kamar yadda kuka sani mawaki hamisu breaker ya kware wajen iya salon wakokin Soyayya na Hausa.

To a wannan Lokacin Ma Ya tsaya ya natsu ne wajen rera wannan Wakar domin ganin ya faranta ma masoyan sa rai, Wakar yayi ta ne Salon tsohuwar warfare wakar sa Wato Jarumar Mata.

Zaku iya Saukar da wannan wakar kan Wayar Ku Ta Hanyar danna Alamar download dake kasa.

DOWNLOAD MP3

- Advertisement -