Shaikh Dakta Ahmed Gumi ya fara ziyartar rugar Fulani da kauyaku domin yi masu da’awah da karantar dasu addini.
Tirkashi Yanzunnan Wata Budurwa Ta Rungume Hamisu Breaker Yana Rera Waka A Cikin Jama’a
Shehin Malamin a yau Asabar ya kewaya kauyaku da ruga a garin Jere inda ya debi litattafai da sauran kayan karantarwar Addini da zai taimakawa mazauna kauyakun su fahimcin karantarwar addinin musulunci a saukake.
Manuniya ta ruwaito Daktan yayi imani cewa ta hanyar karantar da Fulani da kauyawan ne kadai za a samu raguwar hare-haren ta’addanci da garkuwa da mutane dake faruwa a kasarnan.