Masha Allah Ansamu Dai Daito Tsakanin Adam A Zango Da Mustafa Na Baraska

0
110

Fitattun Jaruman Kannywood Adam A Zango Da Mustapha Na Baraska Yau Lahadi Allah Ya Kaddarta Dai Daito A Tsakanin Junan Su, Bayan Wata Gajeruwar Rashin Jittuwa Data Baiyana A Tsakanin Su A Kwanakin Da Suka Gabata.

 Mun Samu Wannan Sanaruwa Daga Shafin Daya Daga Cikin Su, Watau Shafin Sada Zumunta Na Instagram Inda (” Mustapha Na Baraska “) Ya Baiyana Haka A Kwatin Sanarwa.

Ga Tabbacin Abinda Jarumin Ya Wallafa:-

Haka Kumah Shima Jarumin (“Adam A Zango”) Yayi Murnaso Sai Da Ganin Cewa An Samu Dai-Daito A Tsakanin Su Wanda Makiya Da Suke Son Sucommah Gurin Su Allah Bai Nufaba Domin Raba Kan Su.

Ga Kumah Comments Da Suka Samu A Lokacin Da Mustapha Na Baraska Ya Wallafa Wannan Hoto Tareda Shida Fitacen Jarumin Kannywood Kumah Mawaki A Masana’anatar Kannywood (” Adam A Zango “).

What's On Your Mind?