Masar ta dakatar da wani farfesa daga aiki kan sukar Annabi Muhammad

– Advertisement -An dakatar da wani Farfesan ilimin zamantakewa a Masar, bayan zargin da ake yi masa na yin ɓatanci ga Annabi Muhammad (SAW) yayin da yake gardama da ɗalibansa kan batun aure a Musulunci, da kuma bayyana ra’ayinsa a kafar sada zumunta kan zanen ɓatanci da Mujallar Charlie Hebdo ta yi ga Annabin. Ɗaliban … Continue reading Masar ta dakatar da wani farfesa daga aiki kan sukar Annabi Muhammad