Maryam Malika Ta bayyana Matsayin Aurenta a Yayin cike Form din zama cikakkiyar Jaruma a Kannywood

0
102

A kwana bayyan an samu rahoton cewa auren maryam malika ya mutu wanda jaridar rariya da mikiya sunka fara walafawa wanda har hausamini da Hausaloaded solar wallafa wannan maganar.

Kalli Bidiyon Yadda Yan izala ba masoyanmu bane da har zamu hada kai dasu mu yaki dan uwanmu na jini. Inji Dan Uwan Abdl

Sai mijinta ya fito yana karyata wannan batu inda yace aurensu na nan daram sai gashi katsam mun samu labari daga shafin jarumar ta wallafa zata fito cikin wani sabon movie Mai dogon zango wanda kamfanin shareef studio ke gabatarwa wanda Abdul m shareef Mai wannan movie mai dogon zango mai ” Da ace ba zuciya”.

Wanda shafin Hausaloaded ya kawo muku wannan labari sai gashi kuma yanzu kwatsa yau ta wallafa hotunan cike type wanda ya nuna cewa tabbas aurenta ya mutu inda wajen “standing ” ta rubuta “single” ma’ana yanzu bata da aure.

Ga Hotunan tabbar da hakan nan.

Maryam Malika Ta bayyana Matsayin Aurenta a Yayin cike Form din zama cikakkiyar Jaruma a Kannywood

Maryam Malika Ta bayyana Matsayin Aurenta a Yayin cike Form din zama cikakkiyar Jaruma a Kannywood

What's On Your Mind?