Maryam Booth ta baiwa wani da yace ta tsufa zazzafar Amsa

0
31

Tauraruwar fina-finan Hausa,Maryam Booth ta saka wasu kayatattun hotunan ta a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da dama suka yaba.

Maryam Booth ta baiwa wani da yace ta tsufa zazzafar Amsa

A rana guda, yan bindiga sun kashe mutane 23 a jihar Kaduna

Saidai daya daga cikin Masu bibiyarta ya bayyana mata cewa, “Duk kin Tsufa”

Saidai Maryam ta bashi amsar cewa Tsufa Lokacine ai kai nono kake sha har yanzu.

What's On Your Mind?