Martanin Sayyadi Bashir Sheikh Dahiru Bauchi Ga Gwaman Kaduna El-rufai Akan Almajirai Da Ake Deba

0
75

A ciki wannan bidiyo zakuji yadda almajin sheikh Dahiru bauchi yayi jawabi da martani ga gwamnatin kaduna akan zuwa a kwashe Almajirai

An tono gawarwaki da littafin mutuwa a makabartar karkashin kasa da aka gina tun lokacin Fir’aun Tieta, shekara 2,500 baya

Wanda a cikin wannan bidiyo yana gayawa gwamnatin kaduna cewa dalilin zabensa da mutane sunkayi sunyi shine domin ya kare rayukansa daga yan ta’adda wanda a birnin gwari ba almajirai ba.

Zaku irin yadda yayi maganganu sosai sai kun saurara

https://youtu.be/7zPlbbHvNW4

What's On Your Mind?