A cikin wannan bidiyo ado gwanja yayi jan hankali akan Buhari ya san abinda ya dace ko da yace so ba komai bane face litpon a shayi a tsoma a yar.
Ko kyandir wanda ake kunawa ayi amfani idan ya kare a yar.
Wai shin Ina Buhari yake ? Ali Jita Ya yi Martani Mai Zafi Akan kashe manoma
Akwai maganganu sosai a cikin wannan martani na ado Gwanja sosai.
Ga bidiyon nan kasa.