Bidiyo: Mansura Isah Da Hafsat Shehu Sunyi Musayar Yawu Bayan Da Mansura Isah Ta Caccaki Masu Kuka Suna Tsinema Rahama Sadau

- Advertisement -

Mansura Isah Da Hafsat Shehu Sunyi Musayar Yawu Bayan Da Mansura Isah Ta Caccaki Masu Kuka Suna Tsinema Rahama Sadau

Tun bayan da wasu hotuna na Rahama Sadau suka bayyana a kafafen sadarwa inda tayi wata shiga ta badala mutane da dama sukayi ta ruwan tsinuwa a gareta.

Mansura Isah Da Hafsat Shehu Sunyi Musayar Yawu Bayan Da Mansura Isah Ta Caccaki Masu Kuka Suna Tsinema Rahama Sadau

Wannan tsinuwar da ake ta mata yasa Mansura Isah da Hafsat Shehu sukayi musayar yawu akan hakan.

Rahama dai ta fitar da bidiyo tana kuka inda ta bawa mutane hakuri tare kuma da alkawarin hakan ba zata sake faruwa ba.

Sautin Murya: Yadda Sarkin Waƙa Nazir M Ahamd Ya kwana A Gidan Yari – Misbahu M Ahmad

Amma dai duk da haka bata tsira ba mutane nata cigaba da aiko da sakonnin tsinuwa a kanta kai harma da danginta.

Ga bidiyon nan kasa:

- Advertisement -