Mansura Isa ta shiga rigimar Gwasaken Masu kudin Nigeria Abdulsamad Me Kamfanin BUA Da Dangote

0
398

Yan kwana kin nan ne anka samu cewa Dangote yana so su ƙara farashin suga ga watan Ramadan inda Abdulsamad BUA yaki amincewa shine ya rubuta koke ga gwamnatin Nigeria domin a haka Abdulsamad BUA mai kamfanin BUA buga suga ga azumi inda anka samu fitacen marubucin nan a kafa sada zumunta na facebook yayi tambihi kamar haka.

Yan kwana kin nan ne anka samu cewa Dangote yana so su ƙara farashin suga ga watan Ramadan inda Abdulsamad BUA yaki amincewa shine ya rubuta koke ga gwamnatin Nigeria domin a haka Abdulsamad BUA mai kamfanin BUA buga suga ga azumi inda anka samu fitacen marubucin nan a kafa sada zumunta na fb yayi tambihi kamar haka.

Shine ita kuma tsohuwar Jarumar masana’antar Kannywood matar jaurmin Kannywood Mansur Isah itama tayi naga magana kamar haka.

“Babana, maganin kuka na.

Hmmmm the very best African Man.

Bidiyo: Kada ki bari ayi tonetone: Fati Slow ta yi kacakaca da Mansura Isa kan fallasar da tayi masu saboda Rahama

Allah ya chigaba da kareka Ameen.

What you’ve gotten performed and nonetheless doing, what you’ve gotten achieved by your self on this life is sufficient for somebody to stay an everlasting life.

Each Ramadan you spent greater than billions of naira to assist the much less privilege, orphans, NGO’S, Muslims all over the world ( we’re one of many beneficiaries )

The employees below Dangote firm are greater than staff below state governments.

Your Refinery in Lagos is one among largest and largest up to now.

In each authorities hospital I knew and have visited up to now, there’s DANGOTE constructing inside and properly geared up to assist the much less privilege.

I don’t need to discuss a lot.

However akwai abinda hankali bazai dauka ba.

You completely different
You’re distinctive
You’re distinctive
You’re reality

YOU WILL NEVER HURT US
YOU WILL NEVER HURT THE LESS PRIVILEGE
YOU CAN NEVER ADD TO OUR BURDEN

WE LOVE YOU
#DANGOTE”

Inda ta kara da cewa.

What's On Your Mind?