Allah mun tuba ,Allah ka yafe mana abinda muke aikatawa akan irin wannan bala’i da ke haddatarmu wanda a yanzu abubuwan sunyi muni sosai.
Darakta Falalu Dorayi Yayi Martani Kan Abinda Dr Gummi keyi akan Yan Ta’adda
Wanda tabbas abinda malam yake fadi wallahi sune sunka sanya muna duk wani bala’i da muke ciki a halin yanzu.
Akwai karantawa sosai a cikin wannan huduba ku saurara sosai.
312 total views, 3 views today