Malam Lawan Triumph Yayi kaca kaca Da Shuwagabanin Nigeria akan kashe mutane

0
157

Malam Lawan Triumph Yayi kaca kaca Da Shuwagabanin Nigeria akan kashe mutane

Malam lawan triumph Yayi bayyanin akan irin yadda gwamnoni da shugaban kasa sunkayi ko oho da ran takalawan nigeria.

Wanda yayi kira ga shugaban kasa cewa bai dace irin wannan a abubuwan suna faruwa ba amma babu wani daukar mataki da ya dace.

Hira Da Maryam Wazeery (Lailah)Ta Cikin Shirin Labarina A Tashar Arewa24

Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

https://youtu.be/pTpQIpw6PM4

What's On Your Mind?