Innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un, innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un, innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un.
Wannan irin abu da me yayi kama haka wannan wane irin bala’i ne haka yake faruwa a cikin al’umma ta wanda dole ne Allah ya jarabemu da abubuwa marar dadi wlh.
Wanda yakai har solar haifi yara biyu a tsakaninsu wanda zakuji bayyani daga malam kuma malam ya amsa tambayar.
Allah ya tsare da mugun gani da mugun ji.
Ga bidiyon nan kasa.
1,730 total views, 6 views today
Be the first to comment