Majalisar Dokokin Bauchi Ta Gargadi ’Yan Kwangila Bisa Aikata Ha’inci

– Advertisement -Majalisar Dokoki ta jihar Bauchi ta yi gargadi da kakkausar murya wa ‘yan kwangila da ke gudanar da aiyukan gine-gine da gyare-gyaren ajujuwan karatu na ‘yan makaranta karkashin kulawar hukumar bayar da ilimi bai-daya ta jihar Bauchi (SUBEB) da su guji yin ha’inci cikin ayyukan da aka ba su. Shugaban Kwamiti na Majalisar … Continue reading Majalisar Dokokin Bauchi Ta Gargadi ’Yan Kwangila Bisa Aikata Ha’inci