Mai Dakin Shugaban Rundunar Soja Na Cikin Wadanda Suka Rasu

- Advertisement -

Mai Dakin Shugaban Rundunar Soja Na Cikin Wadanda Suka Rasu

Daga cikin mutanen da suka rasa rayuwarsu a hatsarin jirgin saman soji akwai Hajiya Fati Attahiru, mai dakin Ibrahim Attahiru babban hafsan sojan kasa na Nijeriya wanda shima ya rasu a hatsarin.

Kawo yanzu an tabbatar da duk mutum 11 da suke cikin jirgin solar mutu, amma ba a kai ga samun rahoton sunayen wadanda suka mutun ba. Zuwa yanzu sunayen Shugaban hafsan sojin kawai da na mai dakinsa aka iya tabbatarwa.

Hatsarin ya afku ne kamar yadda muka ruwaito, da yammacin yau Juma’a a kusa da filin jirgin saman da ke garin Kaduna

- Advertisement -