Mahimancin Taimako

0
104

Mahimancin Taimako

“Kuma Allah ya sanya mutane a chikin ekklisiya, na farko manzani, na biyu annabawa, na uku masu – koyaswa, liana ayuka, musa-iko, kana baye baye na warkaswa, taima kai, dadarun mulki harsuna iri iri” (I korinthi yawa 12:28).

Allah Ubangiji mai kowa da kmai, ya sanya mutane dabam dabam a chikin Ekkilisiyanasa. Allah Ubangiji ya bads bayebaye ga kristan duniya domin zuwa ga dayantuwar imani da sani dan Allah da kuma aikin hidima, domin ginin jikin Kristi. Manzo Bulus ya ruwaito cewa:

“Ya kuma bada wasdansu su zama manzanni; wadansu, Annabawa; wadansu, masu – wa’azin bishara; wadansu, makiyaya da masu – koyaswa, domin kamu;tawar tsarkaka, domin aikin hidima, domin ginin jikin Kristi; har dukanmu mu kai zuwa dauyantuwar imani da sanin Dan Allah, zuwa tsawon chikar Krsiti” (Afidawa 4: 11 – 13).

Allah Ubangiji chikin hikimarsa ya bada bayebaye a chikin ekklesiya domin karfafawa da cingaban Ekklesiyasa. Hailama Yesu Almasihu ya yi bayebaye ga Ekklsiya domin aikin hidima, domin ginin jikin Krsiti, domin kai zuwa dayantuwar imam da sanin dan Allah zuwa chi kakken mutum, zuwa misalign tsawon chikar Kristi. Haka kuma ruhu maitsarki ya bada nasa bayebayen dadom dabam domin hidimomi a chikin ekklesiya Allah Ubangiji ko das hike bayebayen dabam dabam  da kuma ayukan dabam dabam amma ruhu guda ne. (Romawa 12: 4 – 8) da mu Ikorinthi yawa 12: 4 – 11).

Duk bayebayen da Ubangiji Allah, Yesu Almasihu da ruhu maitsarki suka bai Ekklesiya da kuma bil Adama. in mun koma ga littafin Ikorinthiyawa 12:28, a chikin wannan ayar zamu tarar da chilin bayebayen da Allah ya, bada tawurin Ruhu maitsarki zamu tarar da baisuwar “Tamaka”.

Bidiyo: Abun sha’awa yadda Jaruma Safiya Musa tana Wasa Da ‘Ya’yanta

Watau baiwar “Taimakai” wata babbar baiwa ne ga Ekklesiya Allah domin taimallon jina. wannan baiwan taimakai na da mahinaci sosai domin taimakon kowane irin mutum ba tare da nuna bambancin kabila, jinsi, yare ko addini. Wannan kyakyawan bai wa ne ga ekklesiya domin taimakeniya ga kowane irin poil Adama.

Domin da haka ko kai Kristi ne ko muslmi ne ko mabambantan addinai ne baiwan taimakai baya zaban wanda za a taimaka. a’a’. wannan baiwar taimakai da Allah Ubangiji ya bai wa Ekklesiya shi yasa Kristan duniya na taimaka wa kowane jinsin mutane. wannan baikan aimakai ne mostsa kristan duniya da krsita na taimakon kowane mutum ba tare da nuna bambancin addini ba.

Mahinancin wannan baiwan taimai, shine dalilin da Kristi na taimallon mukwabtarsa Musulmia a wanna lokaci na hidiman addini watau Azumin ramathan ko wasu hidimomi da bokukuwa. baiwan taimakai, na kara dankon zumunci, ta kan karfafa kyalyawan zumunci, kyantata zamantathewa da makwabta da kuma mabambantar addina; Baiwan taimakai kan inganta fahimtan juna da kuma iganta zaman lafiya da juna a kowane mataki. Baiwan taimakai, yak an rege nau’in talauci tsakanin alumma, ya kuma inganta tattalin arzillin alumma.

abi taimakai babban baiwa ne na aikin Allah domin idar da sakon allah tawurin yin alheri. Baiwan taimakai, wata hanya ne na bishara ko idar da sokon Allah. watau baiwan taimakai watau aikin Allah Ubangiji bambanta masu imani da marasa imani tawarin basu baiwan taimakai domin su dankaka shi tawurin taimakon juna domin shi mai jinkai ne da rahama ga hallitarsa.

Kowane irin bayebaye da Allah ya baiwa Ekklesiyansa domin taimakon juna ne da sauran bil Adama. Kuma Allah Ubangiji zai tamabaye mu abinda muka yi da bayebayen day a bamu a rahan tashin mattatu. Ubangiji Allah zai tamabye me kuma zai sharanta mu a ranar matuka bamu yi amfani da baiwan day a bamu.

Matuka Kristen duniya ya nuna bambanci akan taimakon jama’s zai tarar da fushin Allah tashin mattatu. Son kai da kuma kin taimallon mabukata babban laifine wurin Allah Ubangijinmu. taimako ga mabukata shine chikon addini, domin addini na koyarwa da taimako junane domin imani juna ta karfafu. a chikin bin Allah a kowane Macaki taimako.

Mahinmamcin taimako bata misaltuwa domin baiwan ne da Allah ya baiwa Ekklesiyarsa domin taimakon mutane. Domin da haka kristan duniya ya farka daga barci ya kuma yi aikin taimsko domin cingaban alumma. kristan duniya doles ne ya taimaki kowa da kowa domin daillin kenan da Allah ya bamu baiwan. A yi amfani da baiwa “Tamakai” do hakan al umma domin sunan Ubangiji shi sami daukaka.

Shalom!                       Shalom!!                      shalom!!!

08068718181

What's On Your Mind?