Mahaifiyar marigayi janar Alkali ta Rasu

0
43

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un

Hajiya Halima Alkali Umaru ta rasu tana da shekaru 101.

Mahaifiya ce a wajan marigayi Maj Gen Muhammad Idris Alkali wamda tsohon shugaban kula da gudanawlrwar hukumar sojojin Najeriya ne.

An samu gawar alkali a jihar Flato bayan da aka kwashi kwanaki ba tare da ganinsa ba.

Mahaifiyar marigayi janar Alkali ta Rasu

Ta rasu ne da safiyar yau a gidanta dake Patiskum ta jihar Yobe. Muna fatan Allah ya jikanta.

Boko Haram sun kai hari Dikwa, sun ce sabbin hafsin soji basu isa su hana su komai ba

“Duk da yake muna godiya ga Allah Madaukakin Sarki Allah da ya bata rayuwarta har zuwa yanzu, dole ne mu furta cewa za mu yi matukar kewar shawararta, matsayin uwa da tasiri a rayuwar‘ ya’yanta da jikokinta. “Ta bar’ ya’ya da jikoki da yawa. Uwa mai matukar riko da addini, mai tsari da tarbiya. ” “Za a yi sallar jana’izar ta a yau da karfe 10:00 na secure a babban masallacin Potiskum, jihar Yobe,” in ji sanarwar.

What's On Your Mind?