Littafin ‘SAI YANZU’ Na Hanne Ado Abdullahi (5)

0
48

Littafin ‘SAI YANZU’ Na Hanne Ado Abdullahi (5)

Ba irin rokon da su mai unguwa ba su yi wa Honourable da matarsa ba, amma sam suka dage su sai an biya su Sarkar su. Aka tambayi kudinta suka ce dubu dari da tamanin. Aka tambayi Mallam Musa yadda zai biya kudin satar da aka kala wa matarsa ya nuna babu su. “Ai kuwa […]

What's On Your Mind?