Lewandowski Ya Lashe Kyautar Gwarzon Shekarar 2020 Na UEFA

0
74

Hukumar Kwallon Kafar Turai UEFA ta ayyana Robert Lewandowski na Bayern Munich a matsayin gwarzon dan wasan shekara bangaren maza.

Lewandowski Ya Lashe Kyautar Gwarzon Shekarar 2020 Na UEFA

Wadanda suka taba cin nambar yabon ta UEFA

Dan wasan dan asalin kasar Poland mai shekaru 32, ya doke abokin taka ledarsa a Bayern Munich wato Manuel Neuer da kuma dan wasan Manchester Metropolis Kevin de Bruyne wajen lashe kyautar.

Shugaban Amurka Donald Trump Da Mai Dakinsa Melania Sun Kamu Da Korona

Lewandowski ya zura kwallaye 55 a wasanni 47 da ya buga a kakar da ta gabata, yayin da ya jagoranci Bayern Munich wajen lashe kofin zakarun Turai da kuma kofin gasar Bundesliga ta Jamus.
An mika masa kyautar ce a yayin bikin fitar da jadawalin gasar zakarun Turai ta kakar bana a birni Geneva.

What's On Your Mind?