La liga Ta Yi Mana Nisa

- Advertisement -

La liga Ta Yi Mana Nisa

Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Sergio Busquets ya yi amannar cewar damar kungiyarsa, tasa ta lashe gasar La Ligar bana ta gushe bayan da suka buga canjaras Three-Three da kungiyar Levante a ranar Talata. Barcelona na jan ragamar wasan na Talata da kwallaye 2 -Zero kafin a tafi hutun rabin lokaci daga […]

- Advertisement -