Kyakkyawar ‘yar Arewa ta kammala jami’a, yan Najeriya sunce kyanta kadai na iya rikitar da Alkali

0
76

Wata kyayyawar budurwa ta bayyana alfaharinta da wani nasara da ta samu Budurwar mai suna Maryam Musa ta yi murnar kammala karatun digirinta –

Yan Najeriya solar taya ta murna yayinda wasu suka yi ta kalamai kan kyawun da Allah yayi mata Yan

Buhari Ya Nada Dan Shekaru 40 A Matsayin Sabon Shugaban Hukumar EFCC

Najeriya solar kwararawa wata budurwa sakonnin taya murna ga kyakkyawar budurwa yar Arewa bisa nasaran da ta samu.

Budurwar mai suna Maryam Musa ta yi sanarwa a shafin Tuwita bisa kammala karatun digirinta a fannin karatun lauya.

Maryam, wacce bata bayyana jami’ar da ta kammala ba ta godewa Allah bisa nasarar da ta samu. Yan Najeriya solar jinjina mata bisa irin kyawun da Allah ya bata yayinda wasu ke taya ta murnan kammala karatunta. Hakazalika wasu solar bata shawari kan rayuwa bayan karatu.

Kyakkyawar ‘yar Arewa ta kammala jami’a, yan Najeriya sunce kyanta kadai na iya rikitar da Alkali Hoto

https://twitter.com/maryamusa_/status/1361035237279547398?ref_src=twsrc%5Etfw%7Ctwcamp%5Etweetembed%7Ctwterm%5E1361035237279547398%7Ctwgr%5E%7Ctwcon%5Es1_&ref_url=https%3A%2F%2Fwww.hausaloaded.com%2F2021%2F02%2Fkyakkyawar-yar-arewa-ta-kammala-jamia-yan-najeriya-sunce-kyanta-kadai-na-iya-rikitar-da-alkali-hotuna.html

@AliyuIbrahimA13 yace: “Ina tayaki murna Barista. ina bukatar kyakkyawar lauya irinki, wacce za ta iya rikita Alkali.”

@Mushin24789 yace; “Ki kasance mai gaskiya duk inda kika samu kanki kuma kada kiyi rashin adalci a aiki…”

@Omacares1 yace: “Allah ya cigaba da kare ki da shiryar dake hanya madaidaici bisa wannan babban nasara.”

Kyakkyawar ‘yar Arewa ta kammala jami’a, yan Najeriya sunce kyanta kadai na iya rikitar da Alkali

Kyakkyawar ‘yar Arewa ta kammala jami’a, yan Najeriya sunce kyanta kadai na iya rikitar da Alkali

Kyakkyawar ‘yar Arewa ta kammala jami’a, yan Najeriya sunce kyanta kadai na iya rikitar da Alkali

What's On Your Mind?