Kwalejin Koyon Aikin Jinya Da Ugozuma Ta Yaye Dalibai 63 A Kebbi

0
89

Kwalejin Koyon Aikin Jinya Da Ugozuma Ta Yaye Dalibai 63 A Kebbi

Kwalejin koyon aikin jinya da ugozuma  ta Jihar Kebbi  a jiya ta yaye dalibai 63 a Birnin-Kebbi  da suka samu nasarar cin jarawar kammala Koyon Aikin Jinya da ugozuma ta kasa .

Daliban dai  da suka samu nasarar cin  jarabawar ta kasa ta kammala karatun Koyon Aikin Jinya a jihar ta kebbi su 63 ne da su kai ziyara a ma’aikatar ilimi Mai zurfi domin nuna godiyarsu ga irin kokarin  da Ma’aikatar tayi wa daliban makarantar ,inda suka  samu tarbo daga kwamishinan Ma’aikatar,  Farfesa Muktar Umar, Babban Sakatariyar Din-din-din Hajiya Halima AB. Dikko  tare da daraktocin ma’aikatar photo voltaic tarbi daliban a jiya a Birnin Kebbi, inda  Kwamishinan ya bukaci daliban jinya wadanda suka kammala karatun su  a cikin nasara dasu tabbatar da photo voltaic  kiyaye ka’idojin aikin  jinya da ugozuma a yayin da suka soma aiki a asibitocin jihar ta kebbi. Haka kuma su kasance masu sadaukar da kai da kuma zama masu da’a da ladabi da biyaya a duk asibitotin da aka tura su domin fara wa gwamnatin jihar da kuma al’ummar aiki.

Kotu Ta Yi Fatali Da Matakin Da Majalisar dokokin Jihar Kano Kan Dakatar Da Kansilolin Kumbotso

Hakazalika Kwamishinan dai ya bayyana cewa” tun a shekara ta 2015 da Gwamna Abubakar Atiku Bagudu ya karbi madafun ikon jihar ta kebbi daliban kwalejin Koyon aikin jinya da ugozuma suka dena ci gaba da wucewa wasu jahohin kasar nan domin neman aiki, bisa ga hakan ne Kwamishinan ya yaba wa  Gwamnan jihar kebbi irin kwazo  da yake da shi na ci gaban llimi a jihar ta kebbi, inji Kwamishinan Ma’aikatar ilimi Mai zurfi farfesa Muktar Umar Bunza inda ya bayyana hakan a lokacin da yake tarbon bakuncin dalibaibe63 da suka samu nasarar cin  jarabawar kammala karatun Koyon aikin jinya da ugozuma ta kasa daga jihar kebbi”.

Itama a nata jawabin ga daliban , Sakatariyar din-din-din a ma’aikatar ilimi mai zurfi ta jihar kebbi, Hajiya Halima A.B Dikko ta yi kira ga daliban da suka samu nasarar kammala karatun aikin jinya da ugozuma da su zama jakadun kwalejin na su da kuma  jihar Kebbi, saboda ana bukatar aiyukan su ga al’ummar jihar da ma sauran wasu jahohin kasar Nijeriya baki daya.

Haka suma daliban photo voltaic bada tabbacin yi wa gwamnatin da al’ummar jihar hidima da kuma kasance wa jakadu na gari a duk inda suka samu kansu yayin gudanar da ayyukan su.

Daliban da suka kammala karatun su su 63 photo voltaic sami nasarar kammala karatunsu ta hanyar koyon aikin Nursing da kwaskwarima photo voltaic bar ma’aikatar cike da farin ciki da cikakkiyar niyya don yi wa jihar hidima.

What's On Your Mind?