Karya!!! Kungiyar Tsaron Sheka Ta Lashi Takobin Kawar Da Batagari

0
27

Kungiyar Tsaron Sheka Ta Lashi Takobin Kawar Da Batagari

A kokarin da Hukumomi da iyayen kasa keyi domin magance matsalar rashin tsaro wanda a halin yanzu shi ne ke ciwa jama’a tuwo a kwarya wanda kuma ke bukatar hada hannu da kowa da Kowa, jawabin haka ya fito daga bakin shugaban kungiyar tsaro ta bigalanti na unguwar Sheka danfodio Alhaji Kabiru Manawa lokacin taron masu ruwa da tsaki na unguwar da aka gudanar ranar Asabar knowledge gabata.

Kungiyar Tsaron Sheka Ta Lashi Takobin Kawar Da Batagari

Alhaji Kabiru Manawa ya jaddada bukatar da ake da ita na samun handin kan iyaye domin ganin an samar da kyakkyawan hadin kai domin tabbatar da tsaron dukiya, mutunci da kuma rayuwar al’umma. Yace lokacin da ake ciki yanzu na bukatar samun hadin kan kowa da Kowa domin a gudu tare a kuma tsira tare.

Yace daga yanzu bawan da za’a dagawa kafa matukar aka identical shi da laifin sata, shaye shayen miyagun kwayoyi da dillacinsu, saboda haka ya bukaci fitowa domin taimakawa jami’an ‘yan Sandan wajen Gudanar da harkokin tsaron al’umma.

Shi ma da ya ke gabatar da jawabinsa Malam Bello Da’u Wanda shi ne Mai unguwar wannan yanki Kuma shugaban kungiyar bilkilkntin wannan Unguwa, cewa ya you akwai bukatar iyaye su bayar da dukkan hadin Kan da ake bukata domin cigaban wannan Unguwa.

Karanta: Karin Farashin Fetur Da Lantarki: Yau ’Yan Kwadago Ke Bijire Wa Umarnin Kotu

Haka kuma Mai Unguwa Bello ya jankunnen masu Hali da shuni da dukkan Mai kishin cigaban wannan kungiya ta hanyan bada gudunmawar kayan aiki da suka hada fitulu da sauran abubuwan bukata na aikin kungiya.

Da ya ke yin ta’aliki sheshin malami Kuma limamin Masallachin Juma’a na gidan gyaran Hali Sheikh Malam Alkasim ya yi Kira ga matasa da su guji aikata laifuka domin ganin al’umma solar shiriya, yace hakin iyaye ne tarbiyantar da ‘ya’yanmu domin Amana ce ta Allah Wanda Kuma Allah zai tambayi kowa abinda aka bashi amanarsa.

Jama’a daban-daban solar tofa albarkacin bakinsu tare da bayar da shawararwarin da idan akayi amfani dasu za’a you nasara, sannan ya yo addu’ar Allah ya shiryi matasanmu, idan Kuma ba Masu shiriya bane, ya yo addu’ar Allah ya shiga tsakanin nangari da mugu. Taron ya samu halartar manyan Malamai, matasa da sauran masu kishin cigabn wannan unguwa nee suka halarci wannan taro.

What's On Your Mind?