Nijeriya @ 60: Kungiyar Matasa Ta RAYAAS Ta Bukaci Karin Goyon Baya Ga Gwamnati

0
104

Ta’aziyyar Mai Martaba Sarkin Zazzau Allah Ya AFARTA Masa Ya Bamu Sa’ar Tadda su

Kungiyar matasa ta RAYAAS tana mika sakon taya fadar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da daukacin ‘yan Nijeriya murnar cikar Nijeriya shekara 60 da samun ‘yancin kai, Allah ya taimaki Nijeriya, ya bamu lafiya da zama lafiya, Allah ya karu shekaru masu albarka. Sanarwa daga shugaban kugiyar na kasa Alhaji Shehu Na Amo Dange. Daga ofishin Sakatare Janar Alhaji Kabiru Garba Gusau, a madadin Shugaba.

A madadin  RAYUWAMU A YAU YOUTH AWARENESS ASSOCIATION a Karkashin  Jagorancin Alhaji Shehu Na amo Dange tare da sauran nationwide Edco, da shuwagabanin Jihohi da sauran Members Muna mika ko isar da sakon Gaisuwar Ta’aziyarmu ga Daukacin Al’ummar Jihar Kaduna da Nigeria  baki daya akan Babban rashin da mukayi na Maigirma Sarkin Zazzau Muna adduar Allah ya jikinshi da rahama, Allah yasa Aljanna ta zamu makoma, Ameen.

Kabiru Garba gusau Nationwide Secretary Regular  Amadadin Nationwide Chairman Alhaji Shehu Na Amo.

Kungiyar Matasa Ta RAYAAS Ta Bukaci Karin Goyon Baya Ga Gwamnati

RAYUWARMU A YAU YOUTH AWARENESS ASSOCIATION

Amadadin  Nationwide Chairman, Alhaji Shehu Na Amo Dange, tare da daukacin masu taimakamashi, muna mika sakon  gaisuwar ta’aziyarmu ga dan uwanmu kuma shugaban wannan kungiyar na Jihar Zamfara Zainu Sani, kan rashin abokiyar zaman Mahaifiyarshi, muna addu’ar Allah ya jikinta da rahama ya yafe mata kuskuranta, Allah ya bata Aljannah Fiddausi albarkacin Al’kur’ani mai girma ameen summa ameen.

Nationwide Chairman yana umurtar masu mukamin kungiya a matakin kasa da jiha da sauran mambobi da su wakilce mu zuwa wajen gaisuwa amadadin sauran mambobin kungiya. Allah ya yi jagora, ameen. Kabiru Garba Gusau (Makaman RAYAAS). Nationwide Scretary Regular, a madadin Nationwide Chairman Alhaji Shehu Na’amo Dange.

Rayuwarmu A Yau Youth Consciousness Affiliation (RAYAAS Nationwide)

Assalamu alaikum

A madadin  RAYAAS karkashin jagorancin Alhaji Shehu Na amo Dange, tare da sauran Nationwide Edco, da shugabanin jihohi da sauran Mambobi muna mika sakon gaisuwar Ta’aziyarmu ga daukacin al’ummar Jihar Kaduna da Nijeriya baki daya akan Babban rashin da muka yi na Mai Girma Sarkin Zazzau, muna addu’ar Allah ya jikansa da rahama, Allah ya sa aljanna ta zama makoma, ameen. Kabiru Garba gusau, Nationwide Secretary Regular, a madadin Nationwide Chairman Alhaji Shehu Na Amo

Bai Wa Gwamnati Goyon Baya Ne Zai Bata Kwarin Gwiwar Samun Nasara -Injiniya Amshi

Dage Babban Taro Na Kasa 2020 Zuwa 2021

Assalamu Alaikum, bayan tattaunawa da Nationwide Our our bodies sport da taron shekara – Shekara da wannan kungiya ke gudanarwa, an kai matsaya kan dage babban taro na wannan shekara Ta 2020, aboda dalilin matsalar da kasarnan take ciki na cutar Korona, wadda ta yi sanadiyyar arzikin kasa da hana walwala a duniya baki daya.

Kasancewar wannan taron za’a yi shi a Babban Birnin Tarayya Abuja, sannan har yanzu kasa bata saki dokar cigaba da cinkoson da jama’a ke yi Ba dari bisa dari ba. Kazalika akwai Bukatar manya mutane a wannan taron wanda ba za su samu damar zuwa ba muddin ba’a janye dokar  Ba. Idan muka ce za mu yi wannan taro a wannan lokaci sai da ‘Ya’yan kungiya kawai za su samu halarta wanda ba haka muke Bukata Ba.

Abu na gaba shi ne, akwai matsalar kudade na wannan taron ganin irin yadda kasa ta Shiga na rashin lafiya ya sa muka dan dakatar da neman tallafi ga mutane kamar yadda aka saba saboda haka an kai matsaya na dage wannan taron har zuwa shekara mai zuwa ta 2021 idan Allah Ya Kaimu da rai da lafiya.

Taron Zone

Ana umurtar dukkanin shugabanni na Yankuna Zone da su shirya taro matakin yanki na Wannan ta 2020 daga Satumba zuwa Nuwamba

Sannan Zamu sanarda inda zamu yi taron shugabanni na 2020 nan gaba kadan In sha Allahu sai a yi hakuri da wannan Canji da aka samu kowa ya san halin da kasa take ciki, idan kun lura bana Hatta aikin HAjji da Umrah ba’ayi ba balle taron kungiya. Fatanmu Allah ya kaimu shekara mai zuwa muna da rai da lafiya Amin. Sanarwa daga Kabiru Garba Gusau Nationwide Secretary A Madadin Shehu Na Amo Dange Nationwide President.

Dage Babban Taro Na Kasa 2020 Zuwa 2021

Assalamu alaikum, bayan tattaunawa da ‘Nationwide Our our bodies, sport da taron shekara – shekara da wannan kungiya ke gudanarwa, an kai matsaya kan dage babban taro na wannan 2020 din, saboda dalilin matsalar da kasar nan take ciki na cutar Korona, wadda ta yi sanadiyyar karya arzikin kasa da hana walwala a duniya baki daya.

Kasancewar wannan taron za’a yi shi a babban birnin tarayya abuja, sannan har yanzu kasa bata saki dokar cigaba da cinkoson da jama’a ke yi ba dari bisa dari ba. Kazalika akwai bukatar manya mutane a wannan taron wanda ba za su samu damar zuwa ba muddin ba’a janye dokar ba. Idan muka ce za mu yi wannan taro a wannan lokaci sai da ‘ya’yan kungiya kawai za su samu halarta wanda ba haka muke bukata ba.

Abu na gaba shi ne, akwai matsalar kudade na wannan taron ganin irin yadda kasa ta shiga na rashin lafiya ya sa muka dan dakatar da neman tallafi ga mutane kamar yadda aka saba saboda haka an kai matsaya na dage wannan taron har zuwa shekara mai zuwa ta 2021 idan Allah ya kai mu da rai da lafiya.

Takardar Kora Daga Kungiya

Bayan dogon nazari da kuma tattaunawa akan abubuwan da suka faru a FCT Abuja domin ganin an yi adalci ga kowa, Nationwide Headkuarter ta tayar da shugabanni da suka tafi Abuja domin ganin an yi ma kowa adalci, daga karshe aka yanke hukunci a kan laifin da aka samu wasu mambobin da shi, aka yi masu afuwa, amma su biya tarar Naira 1000 kacal. Amma sai suka fita batun wannan hukuncin sannan suka ki biyan tarar, illa mutum daya, wato Murtala Muhammad wanda shi kadai ne ya biya.

Don haka daga wannan ranar ta 30-09-2020, wannan kungiya ta kori wadannan mutanen baki daya daga cikinta, saboda nuna halin rashin da’a da biyayya ga shugabani tun daga matakin jiha, Zone har zuwa matakin kasa. Wadanda aka kora din su ne kamar haka;

Aliyu haydar (2) Sadisu ibrahim (3) Salihu Abdulkareem (4) Haruna Muhammad Sheme (5) Abubakar S. Malamai (6) Ibrahim Mohammed (7) Shu’aibu Nasir.

Sai kuma sharadin aka gindaya musu

Shugaban wannan kungiyar yana umurtar wadannan mutanen da su gabatar da duk wata takarda dake da sunan wannan kungiyar ga Zonal Chairman ko Chairman na riko daga yau din nan.
Kada wanda ya kara kiran kansa a matsayin dan wannan kungiyar (3) Kada wanda ya sake ko yin amfani da wani abu mai Dauke da suna ko logon wannan kungiyar. Allah ya taimake mu, ameen, mun gode. Kabiru garba gusau, Nationwide Secretary Regular, a madadin Alhaji Shehu Na Amo Nationwide Chairman 30/9/2020.

What's On Your Mind?