Kungiyar Kwadago Ta Fara Zanga-zangar Kwana 5 A Kaduna

- Advertisement -

Kungiyar Kwadago Ta Fara Zanga-zangar Kwana 5 A Kaduna

Daga Suleiman Ibrahim Kungiyar ‘Yan kwadago reshen jihar Kaduna ta fara yajin aikin gargadi na kwana 5 a yau Litinin kan dakatar da ma’aikata four,000 da gwamnatin jihar ta yi.

- Advertisement -