Kungiyar G7: Mai Dokar Bacci Ya Bige Da Gyangyadi

0
54

Kungiyar G7: Mai Dokar Bacci Ya Bige Da Gyangyadi

Daga Fa’iza Muhammad Mustapha A yau Talata ne Birtaniya za ta karbi bakuncin taron ministocin harkokin wajen kasashe 7 masu karfin tattalin arziki a duniya wato G7, inda wannan zai zama karo na farko da ministocin za su gana ido da ido, tun bayan bullar cutar COVID-19 a duniya. Birtaniya ce ke rikon shugabancin karba-karba […]

What's On Your Mind?