Jigo a jam’iyyar APC, Adams Garba wanda kuma tsohon dan takarar shugaban kasa ne a jam’iyyar yayi kira ga ‘yan Arewa cewa su ajiye maganar cewa Buhari yana aiki ko baya aiki su hada kai.
Yace zanga-zangar da ake ana son ganin bayan gwamnatin shugaban kasar ce kuma Arewace ake mawa so ake a lalata Arewa.
Bidiyo: Ran Malamai Fa Yafara Baci Mutuka Akan Zanga zangar endsars
A wani jawabi da yayi ta shafinsa na sada zumunta yace Arewa ta yi hadin kannan da aka santa dashi ta baiwa ‘yan kudu kunya, a ajiyd maganar kabilanci indai kai dan Arewane ka zo a hada kai a yaki wannan matsala.
Garba ya bayyana cewa dalili kenan ma da yasa ya shiga kotu akan maganar.
Ga bidiyon nan kasa.
Salaam alaikum jama’a, don Allah ku saurari bidiyon nan akan maganan arewacin Nigeria akan matsalar protest na SARS pic.twitter.com/OtaFQ3Tdoh
— Adamu Garba II (@adamugarba) October 21, 2020
156 total views, 1 views today