Kotu Ta Yi Fatali Da Matakin Da Majalisar dokokin Jihar Kano Kan Dakatar Da Kansilolin Kumbotso

0
78

Kotu Ta Yi Fatali Da Matakin Da Majalisar dokokin Jihar Kano Kan Dakatar Da Kansilolin Kumbotso

Sakamakon karar da kansiloli bakwai na karamar Hukumar Kumbotso suka shigar gaban kotu mai lamba 17 dake zamanta a titin Courtroom docket Road, inda suke neman kotun information ta dakatar da Majalisar dokokin Jihar Kano daga shiga Sharo ba shanun da Majalisar ta yi wa harkokin gudanarwar majalisar kansilolin na Kumbotso, wanda a kwanakin baya bakwai daga cikin kansiloli takwas suka amince tare da dakatar da Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso Alhaji Kabiru Ado Panshekara bisa zargin batan dabon wasu makudan kudade daga lalitar Karamar Hukumar ta Kumbotso.

A zaman kotun mai lamba 17 dake titin court docket Highway a Jihar Kano ranar alhamis knowledge gabata karkashin mai shari’ Jamilu Shehu Sulaiman, kotun ta dakatar da wancan mataki da majalisar dokokin Jihar Kano ta dauka na dakatar da Kansiloli bakwai wadanda suka zartar da hukuncin dakatar da shugaban karamar Hukumar Kumbotso Alhaji Kabiru Ado Panshekara bisa zargin batan wasu makudan kudade.

Lauyan dake kare masu kara Barista Farouk Umar yace umarnin kotun ya biyo bayan koken da masu karar su ka yi kan katsalandan da suka ce majalisar dokoki Jihar Kano tayi masu sport da wannan hukuncin da kansilolin majalisar ta Kumbotso suka dauka wanda kundin tsarin mulkin

Manoma 20,000 Za Su Amfana Bashin Noman Rani Na Masara Da Kungiyar MAGPAMAN Za Ta Samar A Jihar Katsina

kasa ya basu dama.

“Kotu ta bayar umarni guda uku acikin wannan kara, ta farko kotu ta bada umarnin cewa wadanda suka kai kara kar a sake tauye masu wani hakkinsu kuma abasu damar ci gaba da aikinsu kamar yadda doka ta tanadar masu amatsayinsu na kansiloli dake wakiltar al’ummar da suka zabosu.” Haka kuma kotun ta bada umarnin cewa wadanda suka yi karar abarsu su shiga ofisoshinsu kuma su ci aba da gudanar da ayyukansu da doka ta basu damar yi a matsayinsu na kansiloli da suke wakiltar mazabun karamar Hukumar Kumbotso, haka kuma kotu ta bada umarnin cewa majalisar dokokin Jihar Kano kar su kara shiga cikin wannan magana ko daukar wani mataki har sai kotu ta kammala sauraron wannan kara.

Daganan sai kotun ta dage ci gaba da sauraron karar har zuwa ranar 10 ga watan Nuwanbar shekara ta 2020 domin ci gaba da sauraren karar.´inji Barista Farouk.

Wannan mataki na babbar kotun Jihar Kano mai lamba 17 ne ya kawo karshen barazanar da ake yiwa kansiloli bakwai da suka amince da dakatar da shugaban Karamar Hukumar Kumbotso Alhaji Kabiru Ado Panshekara tsawon watanni uku. Wanda kuma karshen wannan wa’adi yazo

dai dai da lokacin da hukumar zabe mai zaman kanta ta Jihar Kano karkashin Farfesa Garba Ibrahim sheka ta tsayar da ranar 16 ga watan janairun shekara ta 2021 domin gudanar da zaben kananan Hukumomin Jihar Kano 44.

What's On Your Mind?