auraron fina-finan Hausa, Saddiq Sani Saddiq ya bayyana cewa a jiya bayan ya kwanta, yayi mafarkin ya je Dubai.
Saidai yace ko da ya farka sai yaga ashe har yanzu yana Najeriya. Yace wannan yayin zuwa Dubai da ake shima ko Adashe zai shiga ya je.
Rahama Sadau Ta samu Karamawa Daga Gidan Biredin CZNBURAK Dake Dubai
Wanda ya wallafa wannan rubutun a shafinsa na Instagram.
“Wanga yar dabai dai da aka tahiya ta karshen shekara ko adashe sai nayi nima intai kandaun yake ko rely down”
View this publish on Instagram
456 total views, 3 views today
Be the first to comment