Ke Budurwar Zango Ce ? ~ Fati Shu’uma Ta Fadi Gaskiya

0
39

Ke Budurwar Zango Ce ? ~ Fati Shu’uma Ta Fadi Gaskiya

Daga bakin mai ita wanda jaridar bbchausa ke yi da jaruman Kannywood solar tambayi fati Shu’uma shin ke budurwa zango ce?

Ta amsa daga bakinta cewa ita ba budurwa sa bance kawai dai jarin jini ne da shi kuma ta kara da cewa adam a zango mai gidanta ne shi ya fara yi mata Movie.

Yadda ’yan Najeriya su ka kasa gode wa Buhari ne ya fi ci min tuwo a kwarya – Lai Mohammed

Sa’a nan ta fadi tun fara major college ta fara soyayya amma dai duk sauran amsa yana cikin wannan bidiyo sai ku saurara.

Ga bidiyon nan kasa

 

What's On Your Mind?