Satin Murya: Karshen Tika Tik ! Hamisu Breaker Ya kai Kansa Ga Yan Sanda

Wannan wani al’amari ne da yafaru wanda anka samu sabani tsakanin Hamisu Breaker da wani mutum a cikin jahar kano wanda zargin yayi masa laifi kuma ya arce ya gudu a ranar labara.

Album Din Nura M Inuwa Na 2021 Zai Bada Mamaki Ga Kadan Daga Cikin Wakokin

Amma sai a yammacin jiya alhamis ya mika kansa ga yan sanda masu sunan MTD.

Karshen Tika Tik ! Hamisu Breaker Ya kai Kansa Ga Yan Sanda

Ga cikakken rahoto sautin Murya nan da zakuji Yadda al’amarin ya faru daga bakin wanda yayiwa laifi da shi mawakin. Wannan shine sautin murya da zaku saurara kai tsaye daga shafinmu

DOWNLOAD MP3

 362 total views,  2 views today

About M. Jamiu 1096 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*