Bidiyo: Karshe Tika Tik !Nasan nayi kuskure Amma Kuyi hakuri – Hakan Bazai Sake Faruwa Ba – Rahama Sadau

Karshe Tika Tik !Nasan nayi kuskure Amma Kuyi hakuri – Hakan Bazai Sake Faruwa Ba - Rahama Sadau

Yanzu yanzu nan rahama sadau tayi wannan bidiyo cewa tabbas tayi kuskure bazata sake ba.

Tana neman afuwa ga al’ummar duniya da suyi hakuri ida take cewa ita musulma ce iyayenta musulmai tayin irin wannan abubuwa ne ba har a zuciyarta ba.

Ga bidiyon nan ku kalla Allah yasa mudace.

 212 total views,  1 views today

About M. Jamiu 673 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

1 Comment

  1. Wallahi rahma sadau kiji storon Allah ki tuba kibar abin dakkeyi bakya storon mutuwa tadaukeki akan halin dakike

Leave a Reply