Kanwar Ummi Zee Zee , Haseena ta tona wadansu maganaganu masu kashe jiki Akan Zee Zee

0
383

Kanwar Ummi Zee Zee , Haseena ta tona wadansu maganaganu masu kashe jiki Akan Zee Zee

Kanuwar jaruma ummi zeze tayi magana me ratsa zuciya recreation da yayarta ummi zee zee.

Kalli Yadda Duniya Ina Zaki Damu Yadda Ake Lalata Da Yaran Hausawa A Wajen Dinner Biki

Ta wallafa a shafin ta na instagram inda tayi bayani akan halin da suka shiga ita da yar uwar ta kafin wannan lamari daya faru shekaran jiya.

Haseena danchana kanwa ce ga jaruma ummi zee zee zaku saurari sautin Murya a cikin faifan wannan bidiyo da tashar hausamedia television na wallafa.

What's On Your Mind?