Kanun Labarai: Daga 7 Zuwa 10 Ga Watan Ramadan 1442 AH

0
117

Kanun Labarai: Daga 7 Zuwa 10 Ga Watan Ramadan 1442 AH

LITININ

Ministan tsaro Bashir Magashi, ya yi alƙawarin za a ɗauki ƙarin sojoji don iya cin ƙarfin matsalar tsaro da ke ci gaba da ci wa ƙasar nan tuwo a ƙwarya.
Ma’aikatar ayyuka ta tarayya, ta koka a kan yawan kidinafin ma’aikatanta da ke fage suna aiki, a musamman wajen ayyukan hanyoyi.

Yau Litinin ma’aikatan shari’a da ke yajin aiki za su yi wata zanga-zanga, har lauyoyi ma solar ce za su rufa musu baya.

Malaman kwalejojin foliteknik na ci gaba da yajin aiki, saboda ariyas rututu da suke bi.
NEPA kam solar mana ƙoƙari jiya solar bar wutar babu laifi. Har wasu na cewa ba don Allah suka bar wutar ba, za su shigo yankan wutar wanda bai je ya biya kuɗin zama a duhu ba ne yau Litinin.

Gwamnatin Tarayya ta raba kayan agaji wa mutanen Adamawa da aka kai wa hari aka yi kidinafin fiye da mutum 50, aka kashe kusan mutum goma, da jidar kayan abinci da ji wa mutane da dama rauni. Sai kuma rikici na al’umomin jihar da ya yi sanadiyyar mutane su fiye da 2000 tserewa zuwa gudun hijira.

Gwamnatin jihar Zamfara ta ce tana ci gaba da kama masu taimaka wa ‘yan bindiga da kidinafas, ciki har da soja da ke tona asirin kai komon soja ga ‘yan bindiga, da likita da ‘yan sanda duk da ke taimaka wa kidinafas da bayanai.

Ana ci gaba da kashe ‘yan Arewa da ke jihar Imo.

Wata tankar mai da birkinta ya shanye ta faɗa gidaje da motoci, a yankin ƙaramar hukumar Agatu ta jihar Binuwai, inda gidaje fiye da 50 suka ƙona, mutane da dama suka rasu, sai motoci da su ma suka ƙone. A dai Binuwan an kashe wasu ‘yan gida ɗaya su 7.
Mu yi sahur lafiya, mu yini lafiya, mu yi buɗa baki lafiya.

TALATA

Sabon shugaban kasar Nijar ya zo Nijeriya, inda suka tattauna da shugaban kasa Muhammadu Buhari kan batutuwan da suka shafi nan yankin.

Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce babu batun karin kudin mai a watan gobe.
Babban Bankin Nijeriya CBN, ya ce a watan Janairu na shekarar nan, kudin Nijeriya solar yi gibi na naira biliyan 485 da rabi.

Babban Bankin na Nijeriya ya ce a yanzun haka akwai naira tiriliyan 2.eight da ke hannun jama’a ake mu’amala da su.

Wadanda suka samar da kayayyakin kariya daga kwaronabairos, solar yi zanga-zanga a Abuja a kan solar shekara daya ke nan da samar da kayan amma har yau ba a biya su ba.
Ma’aikatan shari’a da ke yajin aiki solar soma zanga-zanga jiya, inda lauyoyi suka rufa musu baya a zanga-zangar.

Malaman kwalejojin foliteknik na ci gaba da yajin aiki a kan ariyas rututu da suke bi.
Direbobin Tanka, solar ba mamallakan tankokin wa’adin kwana bakwai, ko su biya musu bukatunsu ko su ga bacin ransu.

‘Yan bindiga solar ci gaba da kai hare-hare ofisoshi da shalkwatocin ‘yan sanda da ke jihar Imo da Anambara da Abiya, inda ‘yan sanda suka dakile harin na Abiya.
A daidai lokacin da sau biyar kungiyar Boko Haram na kai hari Damasak cikin mako biyu, sojoji solar dakile harin da ‘yan kungiyar suka kai Dikwa.

Yan bindiga sun kashe shugaban wasu Fulani a jihar Kaduna

A jihar Kaduna a masarautar Atyap, jami’an tsaro solar kama wasu da suka kashe shanu guda dari bakwai da shida, da awaki da tumaki masu yawan gaske da sunan fada da makiyaya.

Gwamnan jihar Binuwai Ortom, ya sa an kama mataimakin shugaban karamar hukumar Konshisha, da kansilan yankin, da hakimi da sarki duk na yankin da nan ne aka kashe sojojij nan 12 don taimaka wa gano aihinin wadanda suka yi kisan.

‘Yan fashin daji solar kashe mutum 23 a kauyen Dansadau da ke Maru a jihar Zamfara.

LARABA

Shugabanin ma’aikatan shari’a da ke yajin aiki da zanga-zanga ta lumana, solar yi fushi jiya solar fice daga wajen da aka tsara za su yi tattaunawar sulhu da ministan kwadago Ngige. Solar fusata ne bayan solar yi sa’a daya da rabi, wato tun karfe uku na rana suna zaune suna jiran Ngige, har hudu da rabi bai fito ya identical su solar tattauna ba. Hakan ya sa suka yi ficewarsu, da bayanin ya ma raina su. An ta ba su hakuri, suka ki. Saboda haka solar ci gaba da yajin aikin da zanga-zangar.

Malaman kwalejojin foliteknik solar ci gaba da yajin aikin da suke kan yi, saboda alawus rututu da suke bi.

Duk da kamfanin mai na kasa ya ce ba za a kara kudin mai a watan gobe ba, dogayen layukan masu ababen hawa a gidajen man solar soma kunno kai, musamman a babban birnin tarayya Abuja.

Sojojin Lafiya Dole, masu kirararin Tura Ta Kai Bango, da ke yaki da ‘yan Boko Haram, solar ce ‘yan kungiyar ta Boko Haram solar kwashi kashinsu a hannu ko bade-bade albarka, a lokacin da ‘yan kungiyar suka yi gigin shiga Dikwa, a baya-bayan nan wato 19 ga watan nan.

Haka nan an kashe ‘yan fashin daji su fiye da talatin a lokacin da suka yi yunkurin auka wa al’umomi hudu da ke jihar Zamfara.

An yi gobara a shalkwatar hukumar zabe ta kasa da ke jihar Kano.

Iyayen yaran da aka musu kidinafin ‘ya’ya a kwalejin Afaka da ke jihar Kaduna, solar ce solar tara naira miliyan goma sha bakwai solar ba kidinafas don sako musu yaran da suka yi saura a hannunsu, sai suka sako goma kadai, suka ce sai an kara musu za su sako sauran yaran.

Kotu ta ce tsohon dan sanda farar fata Chaubin ne ya kashe bakar fata George Floyd ba da niyya ba a Amurka a watan Mayu na shekarar da ta gabata, kisan da ya haddasa boren kin jinin farar fata.

Mu yi sahur lafiya, mu yini lafiya, mu yi buda baki lafiya.

Af! Jiya aka sanar da rasuwar shugaban kasar Tcadi/Chadi/Cadi Idris Deby, sakamakon raunin da ya yi a fagen daga na yaki da ‘yan tawaye. An bayyana ya rasu a daidai lokacin da ake shirin sanar da shi ya sake lashe zaben shugaban kasar. Yana rasuwa aka nada dansa Mohamed Deby ya gaje shi, har Faransa ta ce an yi babban rashi, amma a gaggauta gudanar da zaben mayar da kasar tafarkin dimukradiya. Ga tambayoyin da ake ta yi:

Anya ba Nijeriya ce za ta fi auka wa cikin hadari saboda mutuwar tasa ba?

A Nijeriya za a iya samun shugaba irinsa da ya kasance da shi ake fafatawa a filin daga don kare jama’ar kasarsa?

Afirka musamman kasashen da sojojin Cadi suka je suka yakar musu ‘yan ta’adda, ba su shiga uku ba kuwa a yanzun?

Dansa da aka nada ya gaje shi, zai iya zama namiji irin ubansa kuwa? Zai iya samun goyon bayan ‘yan kasar kamar yadda mahaifinsa ya samu? Kafin amsa wadanan tambayoyi da ma wasu, a yi kokarin neman tarihin Idris Deby. A kuma tuna yadda sojojinsa suka shigo Nijeriya suka yi wa ‘yan Boko Haram kacakaca.

ALHAMIS

Kidinafas solar je wata jami’a da ke zaman kanta Greenfield Unibersity da ke hanyar Kaduna zuwa Abuja, suka yi kidinafin dalibai da ba a san yawansu ba tukuna, da kashe wani ma’aikacin jami’ar.

Gwamnatin jihar Kaduna ta kara kudin makaranta na jami’arta ta jihar Kaduna KASU, mafi karanci Naira Dubu Dari da Hamsin, daga mafi karanci Naira Dubu Ashirin da Takwas, daga zangon karatu da ke shirin kamawa 2020/2021.

Jiya da secure Hukumar Tara Kudaden Shiga ta jihar Kaduna, ta sa kwado ta garkame kofar shiga shalkwatar NEPA da ke Kaduna, saboda ana bin ta kudin haraji Naira Miliyan 464, da Dubu 486, da Naira Dari 991, da Kwabo 53, daga shekarar 2012 zuwa 2018.

A yanzun haka da nake wannan rubutu ba wutar lantarki tun tasowar hadari jiya da almuru, da yake mun sha ruwan sama, har yanzun ana yayyafi.

‘Ya’yanmu da suka saba buga mana knockout/banga idan muna sallar ashan, na ci gaba da bugawa babu kakkautawa kullum. Don solar gagari mu iyayen da muka haife su a unguwarmu Kinkinau.

Taron Majalisar Zartaswa na Kasa FEC, ya amince a fadada aikin hanyar Sakkwato zuwa Tambuwal zuwa Jega zuwa Makera da Naira Biliyan 839.

Majalisar Wakilai ta yi watsi da wani kudiri mai neman a kori Pantami, da bincikar alakarsa da Alka’ida.

Kamfanin mai na kasa ya ce a yanzun ana sauke kowacce litar mai a Naira 216, kullum ana tallafin Naira Biliyan four.64 ga man da ‘yan Nijeriya ke sha.

Babban Bankin Nijeriya, ya ce zai sanya kafar wando guda da bankuna da ‘yan kasuwar canji, da ke kin karbar Dalar da ta tsufa, ko kananan canji na Dalar.

Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi NULGE, ta ce ba ta yarda da kudirin soke kananan hukumomi ba, tare da neman a ba su ‘yancin cin gashin kansu.

Majalisar Dattawa ta amincewa gwamnatin tarayya ta ciwo wani bashi na Dala Biliyan Daya da Rabi, Yuro Miliyan 995.

Mahara solar kai wa al’umar Zazzaga ta jihar Neja hari, suka kashe mutum guda, da kai wa wani waje na soja hari.

Jiya Allah Ya yi wa direban Sardauna, Malam Ali rasuwa.

What's On Your Mind?