Kan Malam Nigeria na kara Rarraba kan batun Sakin Aure A film Karin Manyan Malamai sun Saka baki

0
43

Babban shehin malami sheikh Dr Engr Bashir Umar Aliyu ne ya fara sakin wannan magana a cikin tafsiri da yake a masallacin alfurqan kano wanda yayi a gagauce ya wuce.

Wanda daga baya kowa nata mamaki sai yayi bayyanin yadda al’amarin yake ya kafa hujjojinsa da fadin Allah da Manzonsa.

Kan Malam Nigeria na kara Rarraba kan batun Sakin Aure A film Karin Manyan Malamai sun Saka baki

OSPOLY notice on commencement of online payment for certificate

Wanda shima Dr Ahmad Gummi shima ya jadda fatawar malamin wanda shi kuma Sheikh dahiru bauchi ya nuna cewa wannan sakin baiyi ba.

Ga dai bidiyon nan kasa ku kalla.

What's On Your Mind?