Bidiyo: Kan Batun Kama Naziru Sarkin Waka Mustapha Naburaska Ya bayyana Wani Sirri

- Advertisement -

Wannan wani al’amari ne wanda zai baiwa mutane mamaki sosai wanda zai baku mamaki sosai.

Wanda an dauko wani waka ne wanda ya sanya har anka kai shi gidan yari a yanzu haka yana can.

Bidiyo: Wata sabuwa ! Ankore Ni Daga Kannywood – Daga Bakin Tijjani Asasse

Kan Batun Kama Naziru Sarkin Waka Mustapha Naburaska Ya bayyana Wani Sirri

Wanda Mustapha naburaska yayi bayyani cikin kalamai masu mai gamsarwa sosai duk a cikin wannan bidiyo mai minti biyu kacal.

Ga bidiyon nan kasa.

- Advertisement -