A jiya ne muke ganin wasu hotuna masu alamar hotunan kafin aure wanda a turance ake kira da Pree-wedding pictures wanda har adam a zango ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
“Lokaci baya jiran kowa! RAHAB DA ALH SAMMANI”
Wanda a duk alama kamar dai wannan shirin movie ne ba da gaske bane.
Bidiyo: Tirkashi Inda nake zuwa idan banida Kudi – Sheikh Daurawa
Ga hotunan nan kasa.
480 total views, 9 views today